La Liga: Cinikin 'yan ƙwallon da aka yi a Spaniya a 2020

 Ranar Litinin aka rufe kasuwar saye da sayar da 'yan kwallo a kasashen Nahiyar Turai, wadda ta fara ci a Spaniya daga watan Agusta zuwa 5 ga watan Oktoba.

Sai a Janairun 2021 ake sa ran kara bude kasuwar 'yan kwallon a kasashen Turai, sai dai wasu na cewa a lokacin ba a yin ciniki mai kwari saboda wasanni sun yi nisa.

Haka kuma a Janairun, an fara gangarawa kan ƙarƙare kakar tamaula, saboda haka da ƙyar ne ƙungiyoyi su saki fitattun 'yan ƙwallonsu sai dai wanda ke da matsala ta daban.

Ga Jerin 'yan ƙwallon da aka ɗauka da waɗanda suka bar wasu manyan ƙungiyoyin Spaniya


Post a Comment (0)
Previous Post Next Post