AMBALIYAR RUWA AGARIN HADEJIA,UNGUWAR KADIMAI

 Mamakon ruwan sama da akeyi tare da harkowar ruwan kogi yayi sanadiyar gidaje da kadarori masu dimbin yawa,Unguwar kadimai dake garin HADEJIA jihar jigawa lamarin yafarune jiya asabar damisalin karfe hudu na yamma.

Ruwan ya fasa jinga yashigo gari gadan gadan 

Yana tafiya da gidaje da amfanin gona munsamu bayani daga bakin daya daga mazauna unguwar maisuna Fiddausi wacce tabayyanamana cewa itama abun yashafeta yanzu haka dole tasa tayi kaura daga kadima izuwa cikin garin HADEJIA Dan cira da rayuwarta.

Muna adduar Allah ubanbagiji yasa wanna shine karshen jarawar yakuma basu hakurin rashin abubuwan da ba,arasaba.


Post a Comment (0)
Previous Post Next Post