INEC ta ce za a ƙara wa'adin yin rijistar zabe





 Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC ta ce za a kara wa'adin yin rijistar zaben a fadin kasar baki daya.

Cikin wani sako da ta wallafa a shafinta na Twitter INEC ta ce shugaban hukumar Farfesa Mahmood Yakubu ne ya bayyana hakan yayin wani taro da hukumar tashirya a Abuja.

Post a Comment (0)
Previous Post Next Post